A baya kungiyar WTO ta fitar da wani rahoto inda ta yi hasashen cewa cinikin kayayyaki a duniya zai ci gaba da bunkasa da kashi 4.7 cikin dari a bana. Rahoton UNCTAD ya yi nuni da cewa karuwar cinikayyar duniya a bana na iya yin kasa fiye da yadda ake tsammani idan aka yi la'akari da yanayin tattalin arziki. Ƙoƙari